BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yadda Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sake komawa kan karaga
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nada Khalifa Muhammadu Sanusi a matsayin sabon Sarkin Kano na 16, bayan ya sauke Alhaji Aminu Ado Bayero daga kan kujerar.
Newcastle na zawarcin Bowen da Calvert-Lewin, Bayern na bibbiyar Grealish
Newcastle United na fatan saye 'yan wasa biyu na Ingila da suka hada da ɗan wasan gaba a Ingila Dominic Calvert-Lewin, mai shekara 27, da kuma mai taka leda a West Ham Jarrod Bowen mai shekara 27.
Yadda ake yi wa ƴan takara kisan gilla lokacin yaƙin neman zaɓe a Mexico
Yayin da zaɓe ke ƙaratowa, tashin hankalin ma na ƙaruwa. Aƙalla mutum 12 ne aka gano gawarsu a Acapulco ranar Talata.
Bidiyo, Ku San Malamanku tare da Malam Jamil Muhammad Sadis
Malamin ya ce babu abin da ya taɓa faranta masa rai a duniya kamar mafarkin da ya yi da Annabi Muhammad, SAW.
An mayar da Muhammadu Sanusi II kan muƙamin sarkin Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 23 ga watan Mayun, 2024.
Abubuwan da sabuwar dokar masarautun Kano ta 2024 ta ƙunsa
A tattaunawar da ya yi da BBC, shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala ya ce daga lokacin da aka amince a dokar a ranar Alhamis, babu wani sarki mai iko a jihar.
Me ya sa wasu ƙasashe ba su amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa ba?
Tun a shekara ta 2012 ne Hukumar Falasɗinawa ke da matsayin 'mai sa ido a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, amma Amurka ta ki amincewa da ƙudurin bai wa Falasɗinu ƴancin zama ƙasa.
Yadda marasa lafiya ke fuskantar tsadar magani a Najeriya
Farashin wasu magungunan ya ruɓanya ko ya ninka sau uku a ƴan watannin da suka wuce, lamarin da ya sa ba a iya sayen su a ƙasar, wadda fiye da kashi 60 cikin ɗari na mutanenta talakawa ne da ke rayuwa kan ƙasa da dala biyu a rana.
Shugaban Kenya zai kafa tarihi a ziyararsa zuwa Amurka
Shugaba William Ruto na Kenya zai zamo shugaban Afirka na farko da ya kai ziyarar aiki ta ban-girma a Amurka cikin shekara 15.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Abdul-Aziz Ɗan SmallTsawon lokaci, 7,29
A wannan mako cikin shirin Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Abdulaziz Ahmad, wanda aka fi sani da Ɗan Small.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 24 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Hantsi, 06:30, 24 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 24 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 23 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Majalisar Kano ta rushe masarautu biyar na jihar
Ana sa ran Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai sanya hannu a kan dokar da zarar an miƙa masa sabuwar dokar.
Ya kamata a bar ƴan Najeriya su ɗanɗana kuɗarsu - Buba Galadima
Buba Galadima ya ce tun kafin lokacin babban zaɓen Najeriya na 2023, a matsayinsu na ƴan adawa sun gargaɗi ƴan Najeriya kan zaɓen shugaban da ke ci a yanzu, sai dai al'umma ba su saurare su ba.
Yadda faɗuwar darajar naira ta sa aka kori ɗaliban Najeriya daga Birtaniya
BBC ta ga takardar da aka aika wa ɗaliban, wadda ta ce dole ne ɗaliban su bar ƙasar, kuma "ba su da damar ɗaukar wani mataki kan hakan."
Ayatollah Ali Khamenei ya jagoranci sallar jana'izar tsohon shugaban Iran
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Khamenei ɗan shekara 85 ne ya jagoranci jana’izar mutanen takwas da safiyar ranar Laraba.
Me umarnin ICC na kama Netanyahu da shugabannin Hamas ke nufi?
Bayanin na Mistan Khan ya fito ƙarara da aniyarsa ta ganin an yi amfani da dokokin ƙasashen duniya kan yaƙe-yaƙe a kan ɓangarorin biyu domin ganin an fitar da takardar umurnin kama waɗanda abin ya shafa
Bai kamata ƴan Najeriya su sake amince wa Atiku da Peter Obi ba - APC
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 20 ga watan Mayun, 2024.
Majalisar dokokin Kano za ta gyara dokar da ta kafa sabbin masarautu
Majalisar a yanzu ta ce za ta sake dawo da dokar tare da yi mata gyaran fuska bayan zargin cewa an yi ta ne "ba bisa ka'ida ba kuma ba da kyakkyawar niyya ba."
Ko Jonathan zai iya sasanta rikicin Wike da Fubara?
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya fara wani yunƙuri na sasanta rikicin siyasar da ke ƙara kamari tsakanin gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara da mai gidansa ministan Babban Birnin Tarayyar Abuja, Nyesome Wike
Ƙasashen Afirka biyar masu ƙarfin tattalin arziƙi da al'ummarsu ke wahala
Ƙasashe da dama na ci gaba da fuskantar yawaitar basuka da ƙalubalen kayan more rayuwa da hauhawar farashi da kuma koma-bayan tattalin arziƙi.
Shugaba Biden ya yi watsi da buƙatar kama Firaministan Isra'ila
Da yake jawabi a fadar White House, lokacin wani tarom yahudawa, Mr Biden ya ce ko kusa babu-haɗi a tsakanin Isra’ila da Hamas
Wane hali Iran za ta shiga bayan rasuwar Shugaba Raisi?
Mutuwar Raisi za ta zama zakaran-gajin-dafi ga tsarin da masu ra'ayin rikau suka kankane dukkanin ɓangarorin mulki, in ji Lyse Doucet.
Labaran Bidiyo
Wasanni
Euro 2024: Jorginho da Vicario suna cikin ƴan Italiya na ƙwarya-ƙwarya
Ɗan wasan Arsenal, Jorginho da mai tsaron ragar Tottenham Guglielmo Vicario suna cikin ƴan ƙwallo 30 da Italiya ta bayyana na ƙwarya-ƙwarya domin Euro 2024.
West Ham ta sanar da nada Lopetegui a matakin sabon kociyanta
West Ham ta nada Julen Lopetegui a matsayin sabon kociyanta kan yarjejeniyar kaka biyu da cewar za a iya kara masa shekara daya.
Ana tuhumar Paqueta da laifin karya dokar yin caca
Hukumar ƙwallon kafa ta Ingila ta tuhumi Lucas Paqueta, bisa zargin tsara shiri da gangan da nufin dagula sakamakon kasuwaar caca.
Bayern Munich na gab da sayen Kompany don maye gurbin Tuchel
Bayern ta sha fama wajen neman wanda zai maye gurbin Thomas Tuchel, wanda aka tabbatar da tafiyarsa a makon da ya gabata bayan sanar da hakan tun a watan Fabrairu.
Ipswich na kokarin kange McKenna, Man City za ta sayar da Bernardo
Ipswich ta gabatar da sabon kwantiragi mai kwaɓi ga kocinta Kieran McKenna, a kokarin hana shi tafiya adaidai lokacin da Manchester United da Chelsea da kuma Brighton ke zawarcin.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Amsoshin Takardunku 18/05/24
Amsoshin Takardunku, tare da Ibrahim Yusuf Mohammed
Murya, Lafiya Zinariya: Kan jinin al'ada tsakanin 'yan mata 18/05/24Tsawon lokaci, 12,47
Lafiya Zinariya: Kan jinin al'ada tsakanin 'yan mata
Murya, Gane Mini Hanya: Tare tsohon gwamnan Katsina 18/05/24Tsawon lokaci, 49,48
Gane Mini Hanya: Tare tsohon gwamnan Katsina 18/05/24